iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jami'ar Münster da ke kasar Jamus ta shirya wani sabon kwas mai taken "Islam in Social Services" inda dalibai za su tattauna kan yadda ake aiwatar da koyarwar addinin muslunci da kur'ani a fagen ayyukan zamantakewa.
Lambar Labari: 3487020    Ranar Watsawa : 2022/03/07